Facebook da Instagram sun dawo aiki bayan tsayawa na tsawon wasu sa’o’i a wasu sassan duniya.mutane da dama da suke Amfani da shafukan sada zumunta
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya nemi afuwar aboka huldarsa sakamakon matsalar ɗaukewar sabis da kamfanin ya fuskanta a faɗin ƙasar. Tun da tsakar
Hukumar bukasa fasahar sadarwa ta kasa NITDA da hadin guiwa COURSERA sun sanar da gurbin karatu a bangarori fasaha masu yawa a kyauta ga matasa
TECH Hausa tana mai gabatar muku da wayar Tecno Pop 8, wato wayar hannu mai cike da saukin kudi wacce ke dauke da abubuwa da
TECH Hausa ta labarto cewa; ganin yadda ake samun sauye-sauye a yanayin gudanar da ayyuka a yau sakamakon bunkasar kimiyya da fasaha, sha’awar sassauƙa ayyuka,
Hukumar Sadarwa ta Nijeriya, NCC ta bayar da umarni ga kamfanin sadarwa na MTN na Nijeriya da ya dakatar da shirinsa na katse layukan masu
Google ya kasance gaba-gaba wajen daukar ma’aikata a cikin ‘yan shekarun nan, amma ga dukkan alama yanayin ya soma yin juyin masa. A cikin wata
Jami’ar BAZE dake birnin tarayya Abuja tare da hadin guiwar bankin duniya ta fito da wani shirin karatu a matakin Difloma kyauta. Jami’ar ta wallafa
Shugabancin ‘Data Science Nigeria (DSN)’ da kamfaninsa, DSNai, sun kai ziyarar ban girma ga mai girma ministan sadarwa, kirkire-kirkire, da tattalin arzikin zamani, Dr. Bosun
Hukumar kare bayanai ta Nijeriya (NDPC) ta kafa na’ura domin tabbatar da haƙƙin da yake akwai na bada kariya waɗanda suka shafi bayanai tare da